iqna

IQNA

hakkin bil adama
Tehran (IQNA) A cikin rahotonta na baya-bayan nan, kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta jaddada cewa za a iya daukar irin wulakancin da 'yan Taliban ke yiwa matan Afganistan a matsayin "wariyar launin fata da kuma cin zarafin bil'adama."
Lambar Labari: 3489206    Ranar Watsawa : 2023/05/26

Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar tarayyar turai ya ce batun take hakkokin bil adama a Saudiyya na daga cikin abin da za su bijiro da shi a  taron G20.
Lambar Labari: 3485390    Ranar Watsawa : 2020/11/22

Kungiyar ta kare hakkin bil'adama ta ce har yanzu gwamnatin kasar ta Najeriya ta kasa daukar matakan da su ka dace akan kisan da aka yi wa 'yan shi'ar a 2015
Lambar Labari: 3483212    Ranar Watsawa : 2018/12/13

Bangaren kasa da kasa, wani rahoton da wata kungiyar kare hakkin bil adama ta fitar ya nuna cewa, masarautar Bahrain ta kwace hakkin zama dan kasa daga mutane 732 saboda dalilai na siyasa.
Lambar Labari: 3482688    Ranar Watsawa : 2018/05/23

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kare hakkin bil adama da kasa da kasa Amnesty International ta yi Allah wadai da yadda kasashen duniya suka kauda idanunsu dangane da kisan da ake yi wa musulmi a jamhuriyar Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481764    Ranar Watsawa : 2017/08/03

Bangaren kasa da kasa, wani babban jami’in gwamnatin kasar Belgium ya fito yak are hukuncin da kotun tarayyar turai ta yanke kan hana mata musulmi saka hijabi.
Lambar Labari: 3481349    Ranar Watsawa : 2017/03/26

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Human Right watch ta bukaci gwamnatin Nigeria ta saki shiekh Ibrahim El-Zakzaky shugaban yan shia na kungiyar harka islamia ko kuma Isalamic Movement in Nigeria IMN a takaice.
Lambar Labari: 3481038    Ranar Watsawa : 2016/12/15